Gyaran Kundun Tsarin Mulki: Majalisar Wakilai ta amince da rage shakarun takara

Gyaran Kundun Tsarin Mulki: Majalisar Wakilai ta amince da rage shakarun takara

Majalisar Walikai ta Najeriya ta amince da kudurin rage shekarun ‘yan takarkaru wadanda suka shafi matakan majalisun kasar da kuma shugaban kasa. Majalisar ta amince da ragin shekarun shiga zabe na matakin Shugaban Kasa da ‘Yan Majalisun Dattijai da Wakilai wanda bayan kada kuri’a da akayi kudurin ya sami amincewar ‘yan majalisu 261 da kuma […]

Majalisa tana neman rage karfin shugaban kasa

Majalisar dattawan Najeriya ta amince da wani kuduri da ke neman rage karfin shugaban kasar wajen tsarawa da kuma amincewa da doka.

Majalisa tana neman rage karfin shugaban kasa

‘Yan majalisar sun amince a ragewa shugaban kasar karfin ikonsa na hawa kujerar na ki kan kudurin dokokin da majalisar ke tsarawa, a wani bangare na gyaran da suke yi wa tsarin mulkin kasar. Masu sharhi na ganin majalisar na kokarin rage ikon da shugaban kasa ya ke da shi da kuma mayar da shi […]