Real Madrid za ta karbi bakuncin Barcelona

Real Madrid za ta karbi bakuncin Barcelona

Real Madrid za ta karbi bakuncin Barcelona a wasa na biyu na Spanish Super Cup a ranar Laraba a Santiago Bernabeu. Wasan farko da aka yi a a gasar a Nou Camp, Real ce ta yi nasara da cin kwallaye 3-1, kuma a karawar ce aka bai wa Cristiano jan kati. Wannan ne karo na […]

Cristiano Ronaldo zai yi hutun dole

An dakatar da Cristiano Ronaldo daga buga wasa biyar, bayan da aka ba shi jan kati a karawar da Real Madrid ta ci Barcelona 3-1 a Spanish Super Cup a ranar Lahadi.

Cristiano Ronaldo zai yi hutun dole

An dakatar da Ronaldo wasa daya, bayan da aka ba shi katin gargadi biyu a Nou Camp, daya saboda ya cire rigarsa bayan da ya ci kwallo na biyu kuma ya fadi a da’ira ta 18 ta Barcelona da gangan. An kara mai hukuncin wasa hudu saboda ya ture alkalin wasa, bayan da ya ba […]