Dole Ne Kananan Hukumomi Su Samu ‘Yanci – NULGE

Bayan samun nasarar amincewa da cin gashin kan kananan hukumomi a majalisun tarayya yanzu kungiyar ma'aikatan, NULGE tace zasu cigaba da fafutikar tabbatar da 'yancin a duk jihohin kasar 36.

Dole Ne Kananan Hukumomi Su Samu ‘Yanci – NULGE

Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomin Najeriya ta kafa kwamitin shawo kan majalisun kasar 36 domin amincewa da cin gashin kan kowace karamar hukuma. Kafin kananan hukumomin su samu ‘yanci ana bukatar amincewar a kalla jihohi 24 ko kashi biyu cikin uku na jihohin 36. Yanzu jihohi ne ke shirya zaben kananan hukumomi da jagorantar harkokin kudi […]