Ba Zamu Lamunci Yunkurin Raba Kan Kasa Ba – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sha alwashin murkushe yan ta'adda da masu neman raba kan al’ummar kasar.

Ba Zamu Lamunci Yunkurin Raba Kan Kasa Ba – Buhari

A jawabin da ya yiwa al’ummar kasar, shugaban yace ba zasu bari masu fakewa da kabilanci da siyasa su samu damar raba kan yan Najeriya ba. Bayan sakon godiya ga ‘yan Najeriya, shugaban ya bayyana farin cikin sa na komawa gida, inda yace lokacin zaman sa a London yayi ta bibiyan abubuwan dake faruwa a […]