‘Yan sanda sun cafke wasu Inyamurai barayin shanu

‘Yan sanda sun cafke wasu Inyamurai barayin shanu

‘Yan sanda a jihar Ogun sun sami nasarar cafke wasu mutane 4 da ake zargi da satar shanu a yankin Ofada na Karamar hukumar Obafemi Owede na jihar. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda na jihar, Abimbola Oyeyemi, ya shaida cewar wadannan mutane 4, a farkon mako sun yi wa Muhammed Ruga da Babuga […]