Nigeria: An tura jirgin yaki yankin Igbo

Rundunar sojin saman Najeriya ta shiga aikin dakile tashin hankali a kudu maso gabashin Najeriya mai suna 'Operation Python Dance II.

Nigeria: An tura jirgin yaki yankin Igbo

Wata sanarwar da darakatan hulda da jama’a na sojin saman Najeriya, Olatokunbo Adesanya, ya sanya wa hannu, ta ce kayayyakin aikin da sojin saman Najeriya ta tura wa jami’an aikinta na musamman a Fatakwal sun hada da jirgin yaki kirar Alpha Jet. Sanarwar ta kara da cewar an tura jirgin yankin ne domin a samar […]

Jirgin sojin sama ya yi ragargaza a maboyar ‘yan boko haram

Jirgin sojin sama ya yi ragargaza a maboyar ‘yan boko haram

Rundunar sojojin sama ta Najeriya ta bada sanarwar cewar jiragenta sun yi ragargaza akan wasu maboyar ‘yan kungiyar Boko Haram dake cikin dajin Sambisa. Mai magana da yawun rundunar, Kwamanda Olatokunbo Adesanya ya bayyana hakan a ranar Laraba, 7 ga watan Agusta na 2017. Ya kara da cewa rundunar mayakan sama ta cikin shirin ‘Operation […]