Wasu ‘Yan Bindiga Sun Fasa Wani Banki a Jihar Ondo Tare da Kashe ‘Yan Sanda Uku

A garin Ifon cikin jihar Ondo, wasu ‘yan fashi da makami sun fasa bankin Skye sun kwashe makudan kudi kana suka kashe ‘yan sanda uku yayinda suka yi bata kashi da jami’an tsaro

Wasu ‘Yan Bindiga Sun Fasa Wani Banki a Jihar Ondo Tare da Kashe ‘Yan Sanda Uku

 Jiya Alhamis ne wasu gungun ‘yan fashi da makami suka kai wa bankin Skye hari a garin Ifon cikin jihar Ondo. ‘Yan fashin sun kashe jami’an ‘yan sanda uku dake tsaron bankin kafin su fasa kofar bankin mai sulke, abun da ya basu damar kwashe makudan kudade. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar ta Ondo, Femi […]