Mutum biyu sun mutu a filin wasan Afirka ta Kudu

Mutum biyu sun mutu a filin wasan Afirka ta Kudu

Akalla mutum biyu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka ji raunuka a wani turmutsitsi filin wasan kwallon kafa na kasar Afirka ta Kudu, kamar yadda kafar yada labaran kasar ta bayyana. Al’amarin ya faru ne a wani filin wasa da ke birnin Johannesburg yayin da ake wasa tsakanin kungiyoyi biyu wato […]