Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Osun Ta Damke Wasu Bata Gari 26

'Yan sanda a jihar Osun sun samu nasarar kama masu aikata laifuffuka 26, ciki harda wanda yayi karyar cewa shi mace ce ta yanar gizo.

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Osun Ta Damke Wasu Bata Gari 26

Runduanar ‘yan sandan jihar Osun, ta kama kuma ta gabatarwa taron yan jarida wadansu masu aikata laifuffuka 26 da suka harda da masu sata da garkuwa da mutane, da masu fashi da makami da wadanda suka kware wajen satar motoci da Babura da kuma wani wanda yayi shigar mata. Yace shi mace ce ta yanar […]