Nigeria: An Kashe Mutum 11 a Coci

Akalla mutum 11 ne suka mutu bayan wasu 'yan bindiga sun kai wani hari a wata coci da ke jihar Anambra a kudancin Najeriya, kamar yadda rundunar 'yan sandan kasar ta bayyana.

Nigeria: An Kashe Mutum 11 a Coci

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Garba Baba Umar ya ce al’amarin ya faru ne a cocin St Phillip’s Catholic Church, na garin Ozubulu da ke yankin karamar hukumar Ekwusigo. Wani ganau ya shaida wa kamfanin dillancin labaran Najeriya cewa ‘yan bindigar sun kai hari cocin ne da misalin karfe 5:45 na safe. Ya ce “bayan sun […]

Buhari ya yi alla-wadai da harin mujami’a a Najeriya

Buhari ya yi alla-wadai da harin mujami’a a Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da kazamin harin da aka kai wata mujami’a da ke Ozubulu kusa da birnin Onitsha a Jihar Anambra wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane 12 da jikkata 18. Fadar shugaban ta bayyana harin a matsayin kisan gillar da aka yiwa masu ibada. Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Anambra, […]

An kashe mutum 11 a coci

An kashe mutum 11 a coci

Akalla mutum 11 ne suka mutu bayan wasu ‘yan bindiga sun kai wani hari a wata coci da ke jihar Anambra a kudancin Najeriya, kamar yadda rundunar ‘yan sandan kasar ta bayyana. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Garba Baba Umar ya ce al’amarin ya faru ne a cocin St Phillip’s Catholic Church, na garin Ozubulu da […]