Tun Shekarar 2011 Gwamnatin Jihar Bauchi Ba Ta Biya Tsoffin Ma’aikata Ba

Duk da cewa gwamnatin tarayya ta taimakawa jihohi da kudin Paris Club har sau biyu domin biyan ma'aikata, gwamnatin jihar Bauchi ko kwandala ba ta biya ma'aikatanta ba lamarin da yanzu ya harzuka mutane har suna shirin zuwa yin zanga zanga

Tun Shekarar 2011 Gwamnatin Jihar Bauchi Ba Ta Biya Tsoffin Ma’aikata Ba

A yayinda wasu jihohin suka biya ma’aikatansu wasu kaso daga kudin da gwamnatin tarayya ta basu, wasu kuwa ko kwandala basu biya ba. A jihar Bauchi tsoffin ma’aikata ba’a biyasu kudin barin aiki ba tun daga shekarar 2011 zuwa yanzu lamarin da ya sa wadanda abun ya shafa lasar takobin gudanar da zanga zanga. Mai […]

‘Yan Majisar Dokokin Jihar Niger Sunki Amincewa Da Bukatar Gwamna.

An ja layi tsakanin 'yan majilisar dokokin jihar Niger da Gwamna, domin ya nemi sun tantance wasu mutane 3 da yaso ya nada su masui bashi shawara amma sukace 15 din da yake dasu sun wadatar.

‘Yan Majisar Dokokin Jihar Niger Sunki Amincewa Da Bukatar Gwamna.

‘Yan Majilisar dokokin jihar Niger sunki amincewa da bukatar da Gwamnan jihar Alhaji Abubakar Sani Bello ya aike musu dashi na tantance wasu mutane 3 domin nada su amatsayin masu bashi shawara. Wasu Bayanai sun nuna cewa majilisar ta dauki wannan mataki ne domin nuna rashin gamsuwa yadda gwamnatin jihar Niger ta kashe makuddan kudaden […]