Messi Yana Jan Kafa Wajen Sabunta Yarjejeniya Da Barcelona

Mai yiwuwa ne Lionel Messi ya raba gari da kungiyar Barcelona a karshen kakar wasa ta bana, ganin yadda dan wasan ke cigaba da jan kafa wajen rattaba hannu kan sabuwar yarjejeniya da kungiyar.

Messi Yana Jan Kafa Wajen Sabunta Yarjejeniya Da Barcelona

Majiyoyi kwarara sun rawaito cewa Messi mai shekaru 30,  har yanzu bai yanke hukunci na karshe ba, dangane da cigaba da zamansa a kungiyar ta Barcelona. A cewar jaridar Daily Express da ake wallafawa a turai, wannan rashin tabbbas, da ke fuskantar Barcelona, ya biyo bayan gazawar kungiyar, wajen sayan Philippe Coutinho daga Liverpool da […]

Neymar Ya Soki Salon Shugabannin Barcelona

Dan wasa mafi tsada a duniya Neymar JR, ya soki shugabancin tsohuwar kungiyarsa ta Barcelona, inda y ace, wadanda suke rike da mukaman daraktocin kungiyar basu cancanta ba, don a ganinsa salonsu ba zai haifarwa da kungiyar da mai idanu ba.

Neymar Ya Soki Salon Shugabannin Barcelona

Dan wasa mafi tsada a duniya Neymar JR, ya soki shugabancin tsohuwar kungiyarsa ta Barcelona, inda y ace, wadanda suke rike da mukaman daraktocin kungiyar basu cancanta ba, don a ganinsa salonsu ba zai haifarwa da kungiyar da mai idanu ba. Neymar ya bayyana haka ne yayinda suka kammala wasa tsakaninsu da kungiyar Toulouse, inda […]

‘Man Utd za ta sayarwa Madrid David de Gea’

‘Man Utd za ta sayarwa Madrid David de Gea’

Manchester United za ta sayar wa Real Madrid golanta David de Gea amma sai kaka mai zuwa kuma bayan kungiyar ta sayo Gianluigi Donnarumma daga AC Milan, a cewarsa jaridar Sun. Chelsea ta bukaci Atletico Madrid ta biya fam miliyan 50 gabanin ta sallama mata Diego Costa, wanda kungiyar ta taya shi a kan fam […]

Ina son barin Liverpool – Philippe Coutinho

Dan wasan Liverpool Philippe Coutinho ya bayyana bukatar barin kungiyar, bayan kulob din ya fitar da wata sanarwa wadda a ciki ya ce dan wasan ba na sayarwa ba ne.

Ina son barin Liverpool – Philippe Coutinho

Coutinho ya bayyana aniyyarsa ta barin kungiyar ce a wata wasikar e-mail. Sai dai kungiyar ta yi watsi da bukatarsa. Liverpool dai ta ce dan wasan tsakiyarta na kasar Brazil Philippe Coutinho “tabbas” ba na sayarwa ne. A ranar Laraba ce, kungiyar ta ce a kai kasuwa ga tayin yuro miliyan 100 da Barcelona sake […]