Nigeria: Bukola Saraki ya musanta zargin kin biyan haraji

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Bukola Saraki ya wanke kansa kan zargin kin biyan haraji da ake masa.

Nigeria: Bukola Saraki ya musanta zargin kin biyan haraji

Wata sanarwa da mai magana da yawun Saraki Yusuph Olaniyonu ya aikewa manema labarai, ya kuma bayyana matsayin wani kamfaninsa da aka kwarmato cewa ya bude shi ne domin kaucewa biyan haraji. Sanarwar ta danganta lamarin da siyasa domin ba ta sunan Sanata Saraki. An wallafa Bukola Saraki cikin takardun Paradise da aka bankado, wanda […]