Farashin Raguna Ya Tashi A Kano Da Katsina- Bancike

Farashin Raguna Ya Tashi A Kano Da Katsina- Bancike

Kwanaki uku kacal ya rage kafin bikin babbar sallah, farashin raguna ya tashi, ga kuma karancin masu siye kamar yadda masu sayarwar  suka koka. Kamfanin Dillancin Labarai na NAN ya rawaito cewa farashin dabbobin yayi tsayiwar gwaman jaki a Katsina saboda karancin masu saye Duk da cewa akwai yawaitar dabbobin a daukacin kasuwannin dabbobi dake […]