Syria: Ana gab da karbe birnin Raqqa daga hannun IS

Syria: Ana gab da karbe birnin Raqqa daga hannun IS

Dakarun kawancen da Amurka ke jagoranta a kasar Syria sun ce gamayyar kungiyoyin ‘yan tawayen Syrian Democratic Forces sun tsallaka katangar tsohon birin Raqqa. Inda ka yi amanna da cewa nan mayakan kungiyar IS ke da rinjaye. Sun kara da cewa sun taimaka musu ta hanyan yin luguden wuta a bangare biyu na katangar, ta […]