Korea ta Arewa Ta Yi Wancakali Da Barazanar Trump

Bayan zafafan kalaman da shugaban Amurka ya furta akan Korea ta arewa dangane da barazanar da take yi wa kasarsa, Korea ta arewan ta yi wancakali da kalaman na Donald Trump inda ta ce ba zai iya aiwatar da abinda ya fada ba.

Korea ta Arewa Ta Yi Wancakali Da Barazanar Trump

Korea ta arewa ta yi watsi da gargadin da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi mata na cewa zai dauki matakin soji akan kasar, idan har ta ci gaba da yi wa Amurkan barazana. A ranar Talatar da ta gabata shugaba Trump ya shammaci masu adawa da shi da magoya bayansa a gida da waje, […]