Mutum nawa ne suka gana da Buhari a London?

Jami'an gwamnatin Najeriya daban-daban sun gana da Shugaban Kasar Muhammadu Buhari a birnin Landan na kasar Birtaniya, inda ya kwashe fiye da wata uku yana jinya.

Mutum nawa ne suka gana da Buhari a London?

Rashin lafiyar Shugaba Buhari, wanda ya fice daga kasar ranar 8 ga watan Mayu a karo na biyu a shekarar 2017, ta ja hankalin ‘yan kasar da ma wasu kasashen duniya. Wasu dai na yin kira ga shugaban ya sauka daga mulki saboda rashin koshin lafiyarsa. Sun kara da bayar da hujja cewa shi kansa […]

Ya Kamata Buhari Ya Duba Kalaman Matarsa — Okorocha

Gwamnan jihar Imo a Najeriya, Rochas Okorocha, ya bi sahun matar shugaban kasar, Aisha Buhari wadda ta yi korafin cewa mijinta ya yi watsi da 'yan jam'iyyarsa ta APC a harkokin mulki.

Ya Kamata Buhari Ya Duba Kalaman Matarsa — Okorocha

Rochas Okorocha ya ce ya kamata shugaba Buhari ya saurari korafin matar tasa musamman wajen yi wa mukarraban gwamnatinsa garanbawul. Okorocha wanda ya bayyana hakan a karshen mako, ga ‘yan jaridu, a fadar gwamnati, ya ce, “tabbas ni gwamna ne kuma na san inda gizo yake sakar.” Ya kara da cewa “idan dai har akwai […]

Ban yarda a raba Nigeria ba — Rochas Okorocha

Ban yarda a raba Nigeria ba — Rochas Okorocha

Gwamnan jihar Imo Cif Rochas Okorocha ya ce babu mutum daya daga cikin gwamnonin ko sarakunan kabilar Igbo ta kudu maso gabashin Nigeria dake goyon bayan fafutukar kafa kasar Biafra. Kiraye-kirayen aware da kuma zargin rashin adalci a karkashin mulkin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da wasu ‘yan kabilar ta Igbo ke yi na karuwa a […]

Muna goyon bayan Buhari ko zai shekara a London

Muna goyon bayan Buhari ko zai shekara a London

‘Yan Najeriya na ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu tun bayan da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da wasu gawmnonin kasar a Landan inda yake jinya. A muhawarar da aka tafka a shafukan sada zumunta na BBC Hausa Facebook da kuma Twitter mutane da dama sun bayyana ra’ayoyinsu. Ga kadan daga cikinsu: M Baban Yusurah […]

Shugaba Buhari zai dawo nan da mako biyu — Rochas

Shugaba Buhari zai dawo nan da mako biyu — Rochas

Gwamna Rochas Okorocha na jihar Imo ya bayyana cewa nan da mako biyu Shugaba Kasa Muhammadu Buhari zai koma gida daga jinyar da yake yi a birnin London. Gwamna Rochas Okorocha wanda yana daya daga cikin gwamnoni hudu da suka ziyarci shugaba Buhari a birnin na London ya shaida wa a yau BBC cewa “muna ganin […]

Halin da muka samu Shugaba Buhari a ciki — Rochas Okorocha

Halin da muka samu Shugaba Buhari a ciki — Rochas Okorocha

Gwamnan jihar Imo ta Nigeria Rochas Okorocha ya ce sun dauki kimanin sa’a guda suna cin liyafa tare da shugaban kasar a bayyanarsa ta farko a bainar jama’a tun bayan da ya tafi jinya a birnin London kwanaki 78 da suka gabata. Mr. Okorocha dai na daya daga cikin gwamnonin jam’iyya mai mulki ta APC […]

Buhari ya gana da wasu gwamnoni a London

Buhari ya gana da wasu gwamnoni a London

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da wasu gwamnonin kasar a birnin Landan na kasar Birtaniya. Shugaban wanda yake ci gaba da jinya ya gana ne da gwamnonin jam’iyyar APC da yammacin ranar Lahadi, kamar yadda fadar shugaban kasar ta bayyana. Tawagar da ta kai masa ziyara ta kunshi gwamnonin jihohin Kaduna da Nasarawa da […]