Guguwar Maria tayi Mummunar Barna a Dominica

Guguwar Maria tayi Mummunar Barna a Dominica

Firaministan Dominica Roosevelt Skerrit, yace mahaukaciyar guguwar Maria da ta afkawa tsibirin, ta lalata duk wani abinda kudi ke iya saye. Skerrit, yace guguwar ta dauke daukacin rufin gidajen dake tsibirin, kamar yadda mutanen da yayi magana da su suka shaida masa. Firaministan ya bukaci taimakon kasashen duniya domin kaiwa jama’arsa dauki. A yau Talata […]