Buhari Ya Bada Damar Gina Layin-Dogo Daga Kano Zuwa Daura Kasarsa Ta Haihuwa

Buhari Ya Bada Damar Gina Layin-Dogo Daga Kano Zuwa Daura Kasarsa Ta Haihuwa

Layin-Dogon zai tashi daga Kano zuwa Karamar Hukumar Jibiya cikin Jihar Katsina, kamar yadda Ministan Sufuri, Rotimi Ameachi ya bayyana. Amaechin ya bayyana wannan labarin ne a Abuja ranar Juma’a  wajen wani taro da aka gudanar kan tattalin arzikin kasa da tasirinsa ga masu karamin karfi. Majiyar Cable ta Ambato Amaechi na cewa layikan-dogon da […]

Mutum nawa ne suka gana da Buhari a London?

Jami'an gwamnatin Najeriya daban-daban sun gana da Shugaban Kasar Muhammadu Buhari a birnin Landan na kasar Birtaniya, inda ya kwashe fiye da wata uku yana jinya.

Mutum nawa ne suka gana da Buhari a London?

Rashin lafiyar Shugaba Buhari, wanda ya fice daga kasar ranar 8 ga watan Mayu a karo na biyu a shekarar 2017, ta ja hankalin ‘yan kasar da ma wasu kasashen duniya. Wasu dai na yin kira ga shugaban ya sauka daga mulki saboda rashin koshin lafiyarsa. Sun kara da bayar da hujja cewa shi kansa […]