An Sa Tarar $38 Ga Wanda Yayi Amfani Da Leda a Kenya

A fadin kasar Kenya, an haramta amfani da leda. Jakar leda matsale ce a cewar masu kula da muhalli

An Sa Tarar $38 Ga Wanda Yayi Amfani Da Leda a Kenya

Dokar haramcin za ta fara aiki ne daga ranar Litinin, kuma duk wanda aka kama da jakar leda zai yabawa aya zakinta. Wannan haramci ya shafi masu sarrafa ledar a kamfanoni da masu sayarwa ga jama’a da ma jama’ar da ake sayarwa ledar domin saka kaya ko kuma yin wata bukata ta daban. Daga wannan […]