Boko Haram sun dandana kudarsu

Boko Haram sun dandana kudarsu

Shugaban rundunar sojojin sama Najeriya Air Marshal Sadique Abubakar ya bayyana cewar ‘yan Boko Haram sun dandana kudarsu a jiya. Sadique Abubakar ya tabbatar da cewa ‘yan kungiyar ba zasu taba yin aiki a karkashin kungiya daya ba sakamakon karya alkadarisu da sojoji suka. Abubakar ya bayyana hakan ne a jihar Legas a lokacin da […]

Boko Haram: Shugabannin sojin Nigeria sun koma Maiduguri

Manyan hafsoshin sojin Najeriya sun isa birnin Maiduguri da ke arewa maso gabashin kasar domin tunkarar wani gagarumin shiri na yakar kungiyar Boko Haram.

Boko Haram: Shugabannin sojin Nigeria sun koma Maiduguri

  A makon da ya gabata ne Mukaddashin Shugaban kasar Yemi Osinbajo ya umarce su da su koma can bayan wani mummunan hari da kungiyar ta kai wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutum fiye da 40. Mai magana da yawun rundunar sojin kasa Birgediya Janar Usman Kuka-Sheka ya shaida wa BBC cewa da sanyin safiyar ranar […]