‘Yan ci-rani 52 sun mutu a saharar Jamhuriyar Nijar

‘Yan ci-rani 52 sun mutu a saharar Jamhuriyar Nijar

An gano gawar ‘yan ci-rani 52 wadanda suka mutu a tsakiyar saharar Jamhuriyar Nijar, kusa da Séguédine. Rukunin ‘yan ci-rani 75 ke tafiya a cikin mota uku amma masu safarar mutane suka gudu suka bar su saboda tsoron haduwa da jami’an tsaro. Wani mazaunin yankin ya shaida wa BBC cewa an binne ‘yan ci-rani da […]