Buhari Ya Halarci Sallar Jumma’a A Yau Ya Kuma Gana Da Gwamnoni A Gidansa Na Aso Rok

Buhari Ya Halarci Sallar Jumma’a A Yau Ya Kuma Gana Da Gwamnoni A Gidansa Na Aso Rok

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci sallar Jumma’a tareda ‘yan uwa Musulmi a yau din nan a babban masallacin Juma’a dake gidan gwamnati. Cikin wadanda suka halarci sallar jumma’ar tare da Shugaba Muhammadu Buhari sun hada da gwamnonin jihohi da manyan jami’an gwamnatin tarayya. Sai dai an hana masu daukar hoto daukar hoton sallar jumma’ar da […]