Everton ta sayi Sandro Ramirez na Spaniya daga Malaga

Everton ta sayi Sandro Ramirez na Spaniya daga Malaga

Everton ta sayi dan wasan gaba na Spaniya Sandro Ramirez mai shekara 21 daga Malaga, kan yarjejeniyar shekara hudu, bayan da kungiyar ta cimma ka’idar sayar da shi ta fan miliyan 5.2 ta kwantriaginsa. Sandro ya ci wa Malaga kwallo 14 a kakar da ta kare ta 2016-17, tun da ya koma can daga Barcelona […]