Kebbi ta Kashe Naira Miliyan 99 Wajen Biyan Tsofaffin Shugabanni

Gwamnatin Jihar Kebbi ta kashe kudi sama ga Naira Miliyan 99, domin biyan tsofaffin shugabannin kananan hukumomi 21dake fadin jihar.

Kebbi ta Kashe Naira Miliyan 99 Wajen Biyan Tsofaffin Shugabanni

Gwamnatin Jihar Kebbi ta kashe kudi sama ga Naira Miliyan 99, domin biyan tsofaffin shugabannin kananan hukumomi 21dake fadin jihar. Wannan bayanin ya fito ne daga bakin babban sakataren ma’aikatar kula da kananan hukumomi da masarautu na Jihar Kebbi, Malam Sani Muhammed Yeldu, a lokacin da yake zantawa da Aminiya a ofishinsa. Malam Yeldu ya […]