An fara rububin bargo a kasuwa

An fara rububin bargo a kasuwa

Yayin da sanyin hunturu ke dada kankama, kasuwar bargo ta fara samun tagomashi, bayan tsawon wani lokaci da masu sayar da shi suka yi fama da rashin masaya, in ji wani dan kasuwa a Najeriya. Usaini Sa’idu Zakirai, mai sayar da bargo a Kaduna ya ce alhamdulillahi! Yanzu kasuwa ta fara garawa don kuwa ana […]