An Kai Harin Kunar Bakin Wake Maiduguri

A cewar shugaban hukumar Injiniya Satomi Ahmad, 'yar kunar bakin waken ce kawai ta rasa ranta a lamarin wanda ya faru da yammacin Asabar.

An Kai Harin Kunar Bakin Wake Maiduguri

Wata ‘yar kunar bakin wake ta kai hari a kusa da ofishin hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi (NDLEA) da ke Maiduguri a arewa maso gabashin Najeriya, kamar yadda hukumomi suka ce. Sai dai a cewar shugaban hukumar Injiniya Satomi Ahmad, ‘yar kunar bakin waken ce kawai ta rasa ranta a lamarin wanda […]