An Kaddamar da Shafin Softuwayar Hausa Irinsa Na Farko a Kano

A Kano cikin tarayyar Najeriya masana harshen Hausa da al'adun Hausawa da dalibai daga kasashen Nijar, Togo,Senegal da Mali suka hallara inda suka kaddamar da shafin softuwayar Hausa domin yin anfani dashi a kafar sadarwa ta zamani

An Kaddamar da Shafin Softuwayar Hausa Irinsa Na Farko a Kano

A karshen mako ne aka kaddamar da shafin softuwaya na Hausa irin sa na farko a Kano da nufin rayawa da bunkasa harshe da kuma al’adun Hausawa a duniya ta hanyar amfani da kafofifn sadarwar zamani na intanet. Manazarta da bincike kan harshen Hausa daga Jami’o’i da sarakunan gargajiya da dalibai kan ilimin harshen Hausa […]

Najeriya Ta Lashe Gasar Kwallon Kwando Ta Nahiyar Africa

Tawagar 'yan wasan kwallon kwando ta Najeriya D'Tigress da ta lashe kofin gasar ta nahiyar Afrika a Bamako, Mali.

Najeriya Ta Lashe Gasar Kwallon Kwando Ta Nahiyar Africa

Tawagar kwallon Kwando ajin mata da ke wakiltar Najeriya, wato D’Tigress, ta samu nasarar lashe kofin gasar kwallon Kwando ta nahiyar Africa, karo na uku, da ta gudana a babban birnin Mali, Bamako. Najeriya ta samu nasarar ce bayan lallasa kasar Senegal da kwallaye 65 da kuma 48 a wasan karshen da suka fafata a […]

‘Mutum 8 sun mutu’ a filin wasan kwallo a Senegal

‘Mutum 8 sun mutu’ a filin wasan kwallo a Senegal

Mutum takwas ne aka bada rahoton sun mutu bayan ruftawar wata katanga a babban filin wasan kwallon kafa a kasar Senegal. Ana kuma fargabar karin wasu 49 sun samu raunuka. Hadarin ya faru ne a babban filin wasan kwallon kafa na Demba Diop da ke Dakar babban birnin kasar ta Senegal, lokacin da ake buga […]