Musulmi a Kano sun gudanar da taron addu’o’i don Shugaba Buhari

Musulmi a Kano sun gudanar da taron addu’o’i don Shugaba Buhari

Dubun dubatar Musulmi daga jihohi bakwai na Arewa Maso Yamma sunyi taron gangami a Kano yau din nan don gudanar da addu’o’i na musamman ga  shugaba Muhammadu Buhari. Jihohin sun hada da Kano, Jigawa, Katsina, Sokoto, Kebbi, Zamfara da Kaduna. Taron addu’o’in wanda yanzu haka ake gudanar da shi a Rufaffan Dakin Taro na Sitadiyon […]