Isra’ila Ta Kori Wasu Falasdinawa Daga Gabashin Birnin Qudus

'Yan sandan Israila sun kori wasu iyalai Falasdinawa daga gidansu da ke Gabashin birnin Qudus, wanda aka kwashe shekaru ana takaddama a kansa.

Isra’ila Ta Kori Wasu Falasdinawa Daga Gabashin Birnin Qudus

Iyalan Shamasneh sun fice daga gidan, wanda suka kwashe shekara 53 a cikinsa, bayan wasu kotunan Isra’ila sun yanke hukuncin cewa gidan mallakin Yahudawa ne. Dokokin Isra’ila sun amincewa dan kasar ya sake mallakar fili ko gidan da ya rasa bayan Jordan ta mamaye Gabashin Qudus a yakin da aka yi a 1948-9. Isra’ila ta […]