Mun Kusa Murkushe ‘Yan Boko Haram — Kuka-Sheka

Makonni bayan da gwamnatin Najeriya ta umarci manyan hafsoshin sojin kasar su koma birnin Maiduguri da zama a ci gaba da yaki da Boko Haram, ganin yadda ake samun karuwar hare-haren kungiyar, rundunar sojin Najeriyar na cewa wannan mataki ya fara yin tasiri sosai.

Mun Kusa Murkushe ‘Yan Boko Haram — Kuka-Sheka

Birgediya Janar Sani Usman Kuka-Sheka, shi ne kakakin rundunar mayakan kasa ta Najeriyar, ya shaidawa BBC cewa, kamar yadda ake gani rundunar tasu ta yi kokari wajen kakkabe ‘yan Boko Haram, abin da ya rage kalilan ne kawai. Ya ce yanzu sun bullo da wasu sabbin dabaru da kuma kayan aiki domin samun nasara a […]

Wani Dan Boko Haram Da Ya Tuba Ya Yi Bayani

A wani al'amari mai nuna irin yadda wasu 'yan Boko Haram ke waswasin dorewar kungiyar da kuma halaccinta, wani dogarin tsaron wani na hannun daman Abubakar Shekau ya yi watsi da kungiyar tare kuma da yin wasu bayanai.

Wani Dan Boko Haram Da Ya Tuba Ya Yi Bayani

WASHINGTON D.C. —  A cigaba da gane gaskiya da wasu ‘yan Boko Haram ke yi har su ke tuba, wani daga cikinsu da ya tuba kamar sauran, ya mika kai kuma a hirar da su ka yi da Haruna Dauda ya shaida masa cewa: “Suna na Bara Umara shekaru na 27 kuma na fito ne […]