‘Yar shekara 59 ta rikida zuwa ‘yar shekara 30

Wata mata mai shekara 59 ta sa an yi mata kwaskwarimar sauya kamannun ta koma kamar mai shekaru 30 da doriya don boye wa masu binta bashi a birnin Wuhan da ke kasar Sin. Matar dai na fama da bashin Yuan miliyan 25 wato daidai da Dala miliyan uku da dubu 710, kamar yadda Kamafinin Dillanci labarai na Zinhua ya ruwaito

‘Yar shekara 59 ta rikida zuwa ‘yar shekara 30

Wata mata mai shekara 59 ta sa an yi mata kwaskwarimar sauya kamannun ta koma kamar mai shekaru 30 da doriya don boye wa masu binta bashi a birnin Wuhan da ke kasar Sin. Matar dai na fama da bashin Yuan miliyan 25 wato daidai da Dala miliyan uku da dubu 710, kamar yadda Kamafinin […]