Snapchat tayi ragista da mahukunta a Rasha ba tare da sanin ta ba

Snapchat tayi ragista da mahukunta a Rasha ba tare da sanin ta ba

Kamfanin Snap mai mallakin manhajar Snapchat ya bayyana cewar manhajar su anyi mata ragista da mahukunta ba tare da sanin su ba kasar Rasha. Snap ya bayyana wa BBC cewar Roskomnadzor tuni ya rattaba su a cikin tsarin na Rasha. Wannan dai zai tilastawa Snap ajiyar bayanai har na tsawon watanni shida a kasar ta Rasha […]

‘Snapchat na sanya rayuwar yara cikin hadari’

‘Snapchat na sanya rayuwar yara cikin hadari’

Makarantu na gargadin iyayen yara cewa sabon shafin sadarwa na Snapchat wanda ke nuna hakikanin wurin da mutum yake ka iya sanya rayuwar yara cikin hadari. Snapchat dai na bayar da dama ga masu amfani da shi da su bayyana hakikanin wurin da suke ga masu bibiyarsu. A wata wasika da BBC ta gani, wata […]