Sojin Nigeria sun yi wa ‘yan Boko Haram ‘ruwan wuta’ a Sambisa

Sojin Nigeria sun yi wa ‘yan Boko Haram ‘ruwan wuta’ a Sambisa

Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce jiragenta sun kai hari kan maboyar mayakan kungiyar Boko Haram a jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar. A wata sanarwa da daraktan watsa labaran rundunar Olatokunbo Adesanya ya aikewa manema labarai, ya ce a kwana na hudu da dakarunta suka kwashe suna kai hari da bama-bamai […]

Sojin Nigeria sun amsa yin kuskure kan harin Borno

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana alhininta game da harin da kungiyar Boko Haram ta kai wanda ya zama saniyyar mutuwar ma'aikatan da ke binciken mai a gundumar Borno Yesu ta karamar hukumar Magumeri dake jihar Borno.

Sojin Nigeria sun amsa yin kuskure kan harin Borno

Ma’aikatan da suka rasa rayukansu sun hada da ma’aikatan kamfanin mai na kasa, NNPC, da wasu ma’aikatan jami’ar Maidugui har da da sojojin da ke raka su tare da ‘yan kato da gora. A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar sojojin Najeriya, Birgediya-Janar Sani Kukasheka Usman ya sanya wa hannu, rundunar sojojin ta ce abin […]