Man United ta ci Leicester City Da kyar

Man United ta ci Leicester City Da kyar

Manchester United ta ci Leicester City 2-0 da kyar a wasan mako na uku a gasar Premier da suka fafata a ranar Lahadi a Old Trafford. Sai da aka dawo daga hutu ne United ta ci kwallo ta hannun Marcus Rashford da Marouane Fellaini, wadan da suka shiga wasan daga baya. United ta barar da […]

Chelsea ta ga ta kanta a hannun Burnley

Chelsea ta ga ta kanta a hannun Burnley

Chelsea ta yi rashin nasara a hannun Burnley da ci 3-2 a wasan farko a gasar Premier a ranar Asabar a Stamford Bridge. Burnley ta ci kwallo uku tun kafin a je hutu ta hannun Vokes wanda ya ci biyu a wasan sannan Ward ya kara ta uku. Chelsea ta zare biyu ta hannun Morata […]