NDLEA ta kama wata Mata da damen tabar wiwi a Lagos

NDLEA ta kama wata Mata da damen tabar wiwi a Lagos

Hukumar da ke hana sha da fataucin Miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA, ta sanar da cafke wata mata da ton 7.5 na tabar wiwi a wani samame da ta kai yankin Badagary da ke Jihar Lagos a kudancin kasar. Mataimakin Shugaban Hukumar ta Kasa, Sulaiman Ahmad Ningi, ya shaidawa Rfi hausa cewa sun gano matar […]