Sojojin Ruwan Najeriya Sun Isa Yankin Niger-Delta

Sojojin Ruwan Najeriya Sun Isa Yankin Niger-Delta

Hedikwatar rundunar sojojin ruwa ta Najeriya ta girke manya-manyan jiragen yakinta har guda shida a yankin Niger-Delta. Yayin da wa’adin sintirin Operation Tsare Teku ke zuwa karshe, rundunar sojan ruwa ta ‘kara wa’adin ci gaba da gudanar da sintirin. A cewar kakakin hedikwatar sojojin ruwan Najeriya, Captain Suleman Dahun, rundunar ta ‘dauki matakin ne domin […]