Kwankwaso yana nan daram a jam’iyyar APC

Kwankwaso yana nan daram a jam’iyyar APC

Sakataren kwamitin APC na tattaunawa shiyar jihar Kano, Suraju Kwankwaso yayi Allah wadai da rahotanni da suke ta watsuwa kan cewar Sanata Kwankwaso ya koma jam’iyyar adawa ta PDP. Surajo Kwankwaso yayi nuni da cewar wadannan jita jita ne kawai, sannan wani lamari ne da bashi da tushe ko kadan. A wata waya da jaridar […]