Cututukan huhu sun hallaka mutane miliyan 3 da rabi

Wani Binciken masana kiwon lafiya ya ce wasu kananan cututuka da ke kama huhu sun hallaka mutane sama da miliyan uku da rabi a shekarar 2015.

Cututukan huhu sun hallaka mutane miliyan 3 da rabi

Rahotan binciken da aka wallafa a Mujallar kula da lafiya ta ce mutane kusan miliyan 3 da dubu dari 2 suka mutu sakamakon cutar da ke da nasaba da shan taba ko kuma gurbacewar muhalli, yayin da dubu dari 4 kuma suka mutu sakamakon cutar asthma. Farfesa Theo Vos na Jami’ar Washington ya jagoranci wannan […]