‘Yan Kunar bakin wake sun kashe mutane 12

‘Yan Kunar bakin wake sun kashe mutane 12

Wasu mata su biyu ‘yan kunar bakin wake sun hallaka mutane goma sha biyu (12), ciki har da yarinya, tare da raunata wasu guda arba’in (40) away wani dake daf da bodar Najeriya a arewacin kasar Kamaru. Rahotanni sun bayyana cewar, matan wadanda suka aikata wannan mummunan aiki a ranar Laraba, sun kutsa kai cikin […]