An Daure Wani Malamin Islama Kan Aikata ‘Ta’addanci’

An yanke wa wani malamin addinin Musulunci na Uganda hukunci daurin rai-da-rai, tare da wasu mabiyansa uku saboda aikata ayyukan ta'addanci.

An Daure Wani Malamin Islama Kan Aikata ‘Ta’addanci’

An kuma yanke wa wasu mutum biyu daban hukuncin daurin shekara 30 a gidan yari. An samu Sheikh Yunus Kamoga da wasu mabiyansa na darikar Tabliq biyar ne da yi wa al’ummar musulmai barazana da jawo rikici a tsakanin sauran malaman addinin, wadanda aka kashe wasu daga cikinsu. A ranar Litinin ne aka yanke musu […]