‘Boko Haram ta sa mata fiye da 80 yin kunar bakin wake’

Kungiyar Boko Haram ta yi amfani da mata 'yan kunar bakin wake fiye da wadanda ko wacce kungiyar ta-da-kayar-baya ta taba yi tarihi, kamar yadda wani rahoto da kwalejin sojin Amurka ta fitar ya ce.

‘Boko Haram ta sa mata fiye da 80 yin kunar bakin wake’

Kungiyar ‘yan tawayen Tamil Tigers ta kasar Sri Lanka ta yi amfani da mata ‘yan kunar bakin wake 44 a tsawon shekara 10, kamar yadda rahoton ya bayyana. Wani bincike daga kwalejin West Point ya ce an kai hare-hare fiye da 400 tun daga shekarar 2011, kuma yawancinsu a yankunan arewa maso gabashin Najeriya, da […]