Tarayyar Turai Taci Tarar Google $2.7

Tarayyar Turai Taci Tarar Google $2.7

Hukumin kungiyar tarayyar Turai ta dankarawa kamfanin Google tara ta kimanin dalar Amurka biliyan biyu da miliyan dari bakwai a sakamakon wani cin amana da aka sami kamfanin dashi wanda kuma shine karo na farko da aka taba yiwa wani kamfani a Amurka irinsa mafi girma. Tarayyar Turai din tace ta samu Google da laifin […]