Manchester Utd ta doke Real Madrid a bugun fanareti

Manchester Utd ta doke Real Madrid a bugun fanareti

Manchester United ta doke Real Madrid a bugun fanareti bayan sun tashi a wasan gabannin kakarsu da ci 1-1 a Santa Clara. Anthony Martial ne ya bai wa Jesse Lingard damar fara ci wa United kwallo daga gefen hagu. Casemiro ya daukar wa Real Madrid fansa a bugun fenareti bayan sabon mai tsaron bayan United, […]

Real Madrid ta dauki Theo Hernandez

Real Madrid ta dauki Theo Hernandez

Real Madrid ta sanar da daukar dan kwallon Atletico Madrid, Theo Hernandez kan yarjejeniyar shekara shida. Madrid wadda ta sanar da daukar dan kwallon mai tsaron baya mai shekara 19 a shafinta na intanet a ranar Laraba, ba ta fayyace kudin da ta dauki dan wasan ba. Sai dai kuma kungiyar ta ce za ta […]