Masar ta sallama wa Saudiyya iko da tsibirai

Masar ta sallama wa Saudiyya iko da tsibirai

Shugaban Masar Abdul Fattah al-Sisi ya rattaba hannu kan wata yarjejeniya mai cike da taƙaddama wadda ke miƙa ikon tsibiri biyu da babu kowa cikinsu a tsakiyar Tekun Maliya ga Saudiyya. An cim ma yarjejeniyar sarayar da tsaunukan Tiran da Sanafir ne a lokacin wata ziyara da Sarki Salman ya kai Masar bara. Kuma majalisar […]