Rundunar Sojan Nigeria Ta Horas Da Wasu Jami’an Daban Da Soja.

Aci gabada kokarin ta na samar da tsaro cikin kasa rundunar Sojan Nigeria ta horas da wasu jami'ain tsaron da ba sojoji ba.

Rundunar Sojan Nigeria Ta Horas Da Wasu Jami’an Daban Da Soja.

Aci gaba da lalubo hanyar samar da dawamammen zaman lafiya a Nigeria, musamman a yankin arewa-maso- gabashin Nigeria, yanzu haka rundunar sojhan Nigeria ta kudurta horad da karin wasu jami’an da ba na soja ba. Wannan albishir ya fito ne daga bakin babban hafsan sojojin Nigeria, Brig-Janar Tukur Burutai, a lokacin da yake jawabi a […]