Kotu Ta Baiwa Ghana Damar Hako Mai a Kan Iyakarta ta Côte D’Ivoire

Kotun karkashin jagorancin alkali Boualem ta ce Ghana bata mamaye kan iyakar Cote ‘d Ivoire ba sakamakon aikin nata na tono danyen man, kamar yadda Cote d’ Ivoiren ke ikirari a baya.

Kotu Ta Baiwa Ghana Damar Hako Mai a Kan Iyakarta ta Côte D’Ivoire

Kotun warware rikice-rikice a tsakanin kasashen duniya da ke birnin Hamburg na kasar Jamus, ta yanke hukuncin mikawa Ghana damar ci gaba da aikin hako man fetur a yankin kan iyakarta da Ivory Coast, matakin da ya kawo karshen tsawon shekarun takun-saka tsakanin kasashen biyu. Kamfanin Tullow Oil da ke gudanar da aikin bincike da […]