Taraba: Rikici Ya Barke a Jam’iyyar APC

Wani sabon rikici ya sake barkewa a jam’iyar APC reshen jihar Taraba yayin da tsohon mukaddashin gwamnan jihar Garba Umar UTC, ke sauya sheka zuwa jam’iyar.

Taraba: Rikici Ya Barke a Jam’iyyar APC

Tuni da wasu kusoshin jam’iyar APC suka kafa wata sabuwar tafiya da suka kira kansu kungiyar yan integrity. Su dai kusoshin jam’iyyar da suka hada tsoffin Sanatoci da tsohon shugaban jam’iyar a jihar da yan Majalisu da kuma masu ruwa da tsaki a siyasar jihar, sun ce sun kafa wannan sabuwar tafiyar ne domin ceto […]