Wata Cuta da Ba’a Tantance Ba Ta Hallaka Daruruwan Shanu a Jihar Filato (Jos)

A jihar Filato wata cuta da ba'a tantanceta ba tana kashe daruruwan shanu abun da ya damu Fulani makiyaya wadanda har yanzu masu san inda cutar ta samo asali ba da kuma abun da ya haddasata

Wata Cuta da Ba’a Tantance Ba Ta Hallaka Daruruwan Shanu a Jihar Filato (Jos)

WASHINGTON DC —  Wasu Fulani makiyaya a jihar Filato sun bayyana bullar wata cuta da ta hallaka masu shanu da dama. Makiyayan sun ce basu saba ganin irin cutar ba domin tana hallaka shanu cikin dan karamin lokaci. Abdullahi Udoji ya shaida cewa a cikin kwanaki uku ya rasa shanu guda saba’in. Yana mai cewa […]