Ali Nuhu ya ƙaddamar da fim ɗin Mansoor

Ali Nuhu ya ƙaddamar da fim ɗin Mansoor

Fim ɗin Mansoor, wanda fitaccen jarumin Kannywood Ali Nuhu ya shirya kuma ya ba da umarni, labari ne na wani matashi ɗan gaba da fatiha. Mahaifiyar Mansur ta yi ƙoƙarin ɓoye masa wannan sirri game da asalinsa, sai dai soyayya ta sanya shi neman sanin gaskiyar al’amari. Iyayen wata yarinyar da soyayya ta hada su […]